The Quran in Hausa - Surah Qadr translated into Hausa, Surah Al-Qadr in Hausa. We provide accurate translation of Surah Qadr in Hausa - الهوسا, Verses 5 - Surah Number 97 - Page 598.

| بِّسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ إِنَّا أَنزَلْنَاهُ فِي لَيْلَةِ الْقَدْرِ (1) Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja) |
| وَمَا أَدْرَاكَ مَا لَيْلَةُ الْقَدْرِ (2) To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari |
| لَيْلَةُ الْقَدْرِ خَيْرٌ مِّنْ أَلْفِ شَهْرٍ (3) Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu |
| تَنَزَّلُ الْمَلَائِكَةُ وَالرُّوحُ فِيهَا بِإِذْنِ رَبِّهِم مِّن كُلِّ أَمْرٍ (4) Mala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni |
| سَلَامٌ هِيَ حَتَّىٰ مَطْلَعِ الْفَجْرِ (5) Sallama ne shi daren, har fitar alfijiri |