Quran with Hausa translation - Surah Al-Fajr ayat 20 - الفَجر - Page - Juz 30
﴿وَتُحِبُّونَ ٱلۡمَالَ حُبّٗا جَمّٗا ﴾
[الفَجر: 20]
﴿وتحبون المال حبا جما﴾ [الفَجر: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kuna son dukiya, so mai yawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kuna son dukiya, so mai yawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kuna son dũkiya, so mai yawa |