The Quran in Hausa - Surah Al Asr translated into Hausa, Surah Al-Asr in Hausa. We provide accurate translation of Surah Al Asr in Hausa - الهوسا, Verses 3 - Surah Number 103 - Page 601.
وَالْعَصْرِ (1) Ina rantsuwa da zãmani |
إِنَّ الْإِنسَانَ لَفِي خُسْرٍ (2) Lalle ne mutum yana a cikin hasara |
إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ وَتَوَاصَوْا بِالْحَقِّ وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِ (3) Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara) |