The Quran in Hausa - Surah Kawthar translated into Hausa, Surah Al-Kawthar in Hausa. We provide accurate translation of Surah Kawthar in Hausa - الهوسا, Verses 3 - Surah Number 108 - Page 602.
إِنَّا أَعْطَيْنَاكَ الْكَوْثَرَ (1) Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa |
فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَانْحَرْ (2) Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi) |
إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ الْأَبْتَرُ (3) Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka |