The Quran in Hausa - Surah Maun translated into Hausa, Surah Al-Maun in Hausa. We provide accurate translation of Surah Maun in Hausa - الهوسا, Verses 7 - Surah Number 107 - Page 602.
أَرَأَيْتَ الَّذِي يُكَذِّبُ بِالدِّينِ (1) Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako |
فَذَٰلِكَ الَّذِي يَدُعُّ الْيَتِيمَ (2) To, wan nan shi ne ke tunkure marãya (daga haƙƙinsa) |
وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ الْمِسْكِينِ (3) Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci |
فَوَيْلٌ لِّلْمُصَلِّينَ (4) To, bone yã tabbata ga masallata |
الَّذِينَ هُمْ عَن صَلَاتِهِمْ سَاهُونَ (5) Waɗan da suke masu shagala daga sallar su |
الَّذِينَ هُمْ يُرَاءُونَ (6) Waɗan da suke yin riya (ga ayyukansu) |
وَيَمْنَعُونَ الْمَاعُونَ (7) Kuma suna hana taimako |