Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 5 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَٱلَّذِينَ هُمۡ لِفُرُوجِهِمۡ حَٰفِظُونَ ﴾
[المؤمنُون: 5]
﴿والذين هم لفروجهم حافظون﴾ [المؤمنُون: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suke ga farjojinsu masu tsarewa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke ga farjojinsu masu tsarewa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke ga farjõjinsu mãsu tsarẽwa ne |