Quran with Hausa translation - Surah ‘Abasa ayat 13 - عَبَسَ - Page - Juz 30
﴿فِي صُحُفٖ مُّكَرَّمَةٖ ﴾
[عَبَسَ: 13]
﴿في صحف مكرمة﴾ [عَبَسَ: 13]
Abubakar Mahmood Jummi (Tunatarwa ce) ta cikin littafai ababan girmamawa |
Abubakar Mahmoud Gumi (Tunatarwa ce) ta cikin littafai ababan girmamawa |
Abubakar Mahmoud Gumi (Tunãtarwa ce) ta cikin littafai abãban girmamãwa |