Quran with Hausa translation - Surah ‘Abasa ayat 31 - عَبَسَ - Page - Juz 30
﴿وَفَٰكِهَةٗ وَأَبّٗا ﴾
[عَبَسَ: 31]
﴿وفاكهة وأبا﴾ [عَبَسَ: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Da 'ya'yan itacen marmari, da makiyaya ta dabbobi |
Abubakar Mahmoud Gumi Da 'ya'yan itacen marmari, da makiyaya ta dabbobi |
Abubakar Mahmoud Gumi Da 'yã'yan itãcen marmari, da makiyãyã ta dabbõbi |