Quran with Hausa translation - Surah Al-MuTaffifin ayat 19 - المُطَففين - Page - Juz 30
﴿وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا عِلِّيُّونَ ﴾
[المُطَففين: 19]
﴿وما أدراك ما عليون﴾ [المُطَففين: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mene ne ya sanar da kai abin da ake cewa Illiyyuna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mene ne ya sanar da kai abin da ake cewa Illiyyuna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mẽne ne yã sanar da kai abin da ake cẽwa Illiyyũna |