Quran with Hausa translation - Surah Al-MuTaffifin ayat 27 - المُطَففين - Page - Juz 30
﴿وَمِزَاجُهُۥ مِن تَسۡنِيمٍ ﴾
[المُطَففين: 27]
﴿ومزاجه من تسنيم﴾ [المُطَففين: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma abin da ake gauraya ta da shi, daga tasnim yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da ake gauraya ta da shi, daga tasnim yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da ake gauraya ta da shi, daga tasnĩm yake |