The Quran in Hausa - Surah Quraysh translated into Hausa, Surah Quraysh in Hausa. We provide accurate translation of Surah Quraysh in Hausa - الهوسا, Verses 4 - Surah Number 106 - Page 602.
لِإِيلَافِ قُرَيْشٍ (1) Sabõda sãbon kuraishawa |
إِيلَافِهِمْ رِحْلَةَ الشِّتَاءِ وَالصَّيْفِ (2) Sãbon su na tafiyar hunturu da ta bazara |
فَلْيَعْبُدُوا رَبَّ هَٰذَا الْبَيْتِ (3) Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah) |
الَّذِي أَطْعَمَهُم مِّن جُوعٍ وَآمَنَهُم مِّنْ خَوْفٍ (4) wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro |