The Quran in Hausa - Surah Masad translated into Hausa, Surah Al-Masad in Hausa. We provide accurate translation of Surah Masad in Hausa - الهوسا, Verses 5 - Surah Number 111 - Page 603.

| تَبَّتْ يَدَا أَبِي لَهَبٍ وَتَبَّ (1) Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka |
| مَا أَغْنَىٰ عَنْهُ مَالُهُ وَمَا كَسَبَ (2) Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra |
| سَيَصْلَىٰ نَارًا ذَاتَ لَهَبٍ (3) Zã ya shiga wuta mai hũruwa |
| وَامْرَأَتُهُ حَمَّالَةَ الْحَطَبِ (4) Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta) |
| فِي جِيدِهَا حَبْلٌ مِّن مَّسَدٍ (5) A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma) |