القرآن باللغة الهوسا - سورة المسد مترجمة إلى اللغة الهوسا، Surah Masad in Hausa. نوفر ترجمة دقيقة سورة المسد باللغة الهوسا - Hausa, الآيات 5 - رقم السورة 111 - الصفحة 603.
تَبَّتْ يَدَا أَبِي لَهَبٍ وَتَبَّ (1) Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka |
مَا أَغْنَىٰ عَنْهُ مَالُهُ وَمَا كَسَبَ (2) Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra |
سَيَصْلَىٰ نَارًا ذَاتَ لَهَبٍ (3) Zã ya shiga wuta mai hũruwa |
وَامْرَأَتُهُ حَمَّالَةَ الْحَطَبِ (4) Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta) |
فِي جِيدِهَا حَبْلٌ مِّن مَّسَدٍ (5) A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma) |