The Quran in Hausa - Surah Ikhlas translated into Hausa, Surah Al-Ikhlas in Hausa. We provide accurate translation of Surah Ikhlas in Hausa - الهوسا, Verses 4 - Surah Number 112 - Page 604.

| قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ (1) Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci | 
| اللَّهُ الصَّمَدُ (2) Allah wanda ake nufin Sa da buƙata | 
| لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ (3) Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba | 
| وَلَمْ يَكُن لَّهُ كُفُوًا أَحَدٌ (4) Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi |