The Quran in Hausa - Surah Falaq translated into Hausa, Surah Al-Falaq in Hausa. We provide accurate translation of Surah Falaq in Hausa - الهوسا, Verses 5 - Surah Number 113 - Page 604.
قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِ (1) Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya |
مِن شَرِّ مَا خَلَقَ (2) Daga sharrin abin da Ya halitta |
وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ (3) Da sharrin dare, idan ya yi duhu |
وَمِن شَرِّ النَّفَّاثَاتِ فِي الْعُقَدِ (4) Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin kuduri |
وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ (5) Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada |