The Quran in Hausa - Surah An Nas translated into Hausa, Surah An-Nas in Hausa. We provide accurate translation of Surah An Nas in Hausa - الهوسا, Verses 6 - Surah Number 114 - Page 604.

| قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِ (1) Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne |
| مَلِكِ النَّاسِ (2) Mamallakin mutane |
| إِلَٰهِ النَّاسِ (3) Abin bautãwar mutãne |
| مِن شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ (4) Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa |
| الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ (5) Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane |
| مِنَ الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ (6) Daga aljannu da mutane |