×

Surah Al-Layl in Hausa

Quran Hausa ⮕ Surah Lail

Translation of the Meanings of Surah Lail in Hausa - الهوسا

The Quran in Hausa - Surah Lail translated into Hausa, Surah Al-Layl in Hausa. We provide accurate translation of Surah Lail in Hausa - الهوسا, Verses 21 - Surah Number 92 - Page 595.

بسم الله الرحمن الرحيم

وَاللَّيْلِ إِذَا يَغْشَىٰ (1)
Inã rantsuwa da dare a lõkacin da yake rufẽwa
وَالنَّهَارِ إِذَا تَجَلَّىٰ (2)
Da yini a lõkacin da yake kuranyẽwa
وَمَا خَلَقَ الذَّكَرَ وَالْأُنثَىٰ (3)
Da abin da ya halitta namiji da mace
إِنَّ سَعْيَكُمْ لَشَتَّىٰ (4)
Lãlle ne ayyukanku, dabam-dabam suke
فَأَمَّا مَنْ أَعْطَىٰ وَاتَّقَىٰ (5)
To, amma wanda ya yi kyauta, kuma ya yi taƙawa
وَصَدَّقَ بِالْحُسْنَىٰ (6)
Kuma ya gaskata kalma* mai kyãwo
فَسَنُيَسِّرُهُ لِلْيُسْرَىٰ (7)
To, zã Mu sauƙaƙe masa har ya kai ga sauƙi
وَأَمَّا مَن بَخِلَ وَاسْتَغْنَىٰ (8)
Kuma amma wanda ya yi rõwa, kuma ya wadãtu da kansa
وَكَذَّبَ بِالْحُسْنَىٰ (9)
Kuma ya ƙaryatar da kalma mai kyãwo
فَسَنُيَسِّرُهُ لِلْعُسْرَىٰ (10)
To, zã Mu sauƙaƙke masa har ya kai ga tsanani
وَمَا يُغْنِي عَنْهُ مَالُهُ إِذَا تَرَدَّىٰ (11)
Kuma dũkiyarsa ba ta wadãtar masa da kõme ba, a lõkacin da ya gangara (a wuta)
إِنَّ عَلَيْنَا لَلْهُدَىٰ (12)
Lãlle aikin Mu ne, Mu bayyana shiriya
وَإِنَّ لَنَا لَلْآخِرَةَ وَالْأُولَىٰ (13)
Kuma lalle ne Lãhira da duniya Namu ne
فَأَنذَرْتُكُمْ نَارًا تَلَظَّىٰ (14)
Sabõda haka, Na yi maku gargaɗi da wuta mai babbaka
لَا يَصْلَاهَا إِلَّا الْأَشْقَى (15)
Bãbu mai shigarta sai mafi Tabewa
الَّذِي كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰ (16)
Wanda ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya
وَسَيُجَنَّبُهَا الْأَتْقَى (17)
Kuma mafi taƙawa* zai nisance ta
الَّذِي يُؤْتِي مَالَهُ يَتَزَكَّىٰ (18)
Wanda yake bãyar da dũkiyarsa, alhãli yana tsarkaka
وَمَا لِأَحَدٍ عِندَهُ مِن نِّعْمَةٍ تُجْزَىٰ (19)
Alhãli bãbu wani mai wata ni'ima wurinsa wadda ake nẽman sakamakonta
إِلَّا ابْتِغَاءَ وَجْهِ رَبِّهِ الْأَعْلَىٰ (20)
Fãce dai nẽman yardar Ubangijinsa Mafi ɗaukaka
وَلَسَوْفَ يَرْضَىٰ (21)
To, lalle ne zai yarda (da sakamakon da zã a bã shi)
❮ Previous Next ❯

Surahs from Quran :

1- Fatiha2- Baqarah
3- Al Imran4- Nisa
5- Maidah6- Anam
7- Araf8- Anfal
9- Tawbah10- Yunus
11- Hud12- Yusuf
13- Raad14- Ibrahim
15- Hijr16- Nahl
17- Al Isra18- Kahf
19- Maryam20- TaHa
21- Anbiya22- Hajj
23- Muminun24- An Nur
25- Furqan26- Shuara
27- Naml28- Qasas
29- Ankabut30- Rum
31- Luqman32- Sajdah
33- Ahzab34- Saba
35- Fatir36- Yasin
37- Assaaffat38- Sad
39- Zumar40- Ghafir
41- Fussilat42- shura
43- Zukhruf44- Ad Dukhaan
45- Jathiyah46- Ahqaf
47- Muhammad48- Al Fath
49- Hujurat50- Qaf
51- zariyat52- Tur
53- Najm54- Al Qamar
55- Rahman56- Waqiah
57- Hadid58- Mujadilah
59- Al Hashr60- Mumtahina
61- Saff62- Jumuah
63- Munafiqun64- Taghabun
65- Talaq66- Tahrim
67- Mulk68- Qalam
69- Al-Haqqah70- Maarij
71- Nuh72- Jinn
73- Muzammil74- Muddathir
75- Qiyamah76- Insan
77- Mursalat78- An Naba
79- Naziat80- Abasa
81- Takwir82- Infitar
83- Mutaffifin84- Inshiqaq
85- Buruj86- Tariq
87- Al Ala88- Ghashiya
89- Fajr90- Al Balad
91- Shams92- Lail
93- Duha94- Sharh
95- Tin96- Al Alaq
97- Qadr98- Bayyinah
99- Zalzalah100- Adiyat
101- Qariah102- Takathur
103- Al Asr104- Humazah
105- Al Fil106- Quraysh
107- Maun108- Kawthar
109- Kafirun110- Nasr
111- Masad112- Ikhlas
113- Falaq114- An Nas