The Quran in Hausa - Surah Tin translated into Hausa, Surah At-Tin in Hausa. We provide accurate translation of Surah Tin in Hausa - الهوسا, Verses 8 - Surah Number 95 - Page 597.

| بِّسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ وَالتِّينِ وَالزَّيْتُونِ (1) Inã rantsuwa da Attinu da Azzaitũn |
| وَطُورِ سِينِينَ (2) Da Dũr Sĩnĩna |
| وَهَٰذَا الْبَلَدِ الْأَمِينِ (3) Da wannan gari* amintacce |
| لَقَدْ خَلَقْنَا الْإِنسَانَ فِي أَحْسَنِ تَقْوِيمٍ (4) Lalle ne, Mun halitta mutum a cikin mafi kyawon tsayuwa |
| ثُمَّ رَدَدْنَاهُ أَسْفَلَ سَافِلِينَ (5) Sa'an nan, Muka mayar da shi mafi ƙasƙantar masu rauni |
| إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ فَلَهُمْ أَجْرٌ غَيْرُ مَمْنُونٍ (6) Face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, saboda haka suna da sakamako wanda bã ya yankewa |
| فَمَا يُكَذِّبُكَ بَعْدُ بِالدِّينِ (7) To, bãyan haka mẽ ya sanya ka ka ƙaryata sakamako (wanda za a yi a bãyan Tãshin ¡iyãma) |
| أَلَيْسَ اللَّهُ بِأَحْكَمِ الْحَاكِمِينَ (8) Ashe Allah bã Shi ne Mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba |