Quran with Hausa translation - Surah At-Tin ayat 6 - التِّين - Page - Juz 30
﴿إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ فَلَهُمۡ أَجۡرٌ غَيۡرُ مَمۡنُونٖ ﴾
[التِّين: 6]
﴿إلا الذين آمنوا وعملوا الصالحات فلهم أجر غير ممنون﴾ [التِّين: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, saboda haka suna da sakamako wanda ba ya yankewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, saboda haka suna da sakamako wanda ba ya yankewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, saboda haka suna da sakamako wanda bã ya yankewa |