Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 107 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿إِنِّي لَكُمۡ رَسُولٌ أَمِينٞ ﴾ 
[الشعراء: 107]
﴿إني لكم رسول أمين﴾ [الشعراء: 107]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, zuwa gare ku, ni Manzo ne amintacce | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, zuwa gare ku, ni Manzo ne amintacce | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, zuwa gare ku, ni Manzo ne amintacce |