Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 106 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿إِذۡ قَالَ لَهُمۡ أَخُوهُمۡ نُوحٌ أَلَا تَتَّقُونَ ﴾
[الشعراء: 106]
﴿إذ قال لهم أخوهم نوح ألا تتقون﴾ [الشعراء: 106]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da Dan uwansu Nuhu ya ce musu, "Ba za ku ji tsoron Allah ba |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da ɗan'uwansu, Nuhu, ya ce musu, "Shin, ba za ku yi taƙawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da ɗan'uwansu, Nũhu, ya ce musu, "Shin, bã zã ku yi taƙawa ba |