Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 1 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿طسٓۚ تِلۡكَ ءَايَٰتُ ٱلۡقُرۡءَانِ وَكِتَابٖ مُّبِينٍ ﴾
[النَّمل: 1]
﴿طس تلك آيات القرآن وكتاب مبين﴾ [النَّمل: 1]
Abubakar Mahmood Jummi S. Waɗancan ayoyin Alƙur'ani ne da Littafi mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi ¦. S. Waɗancan ayoyinAlƙur'ani ne da Littafi mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi ¦. S̃. Waɗancan ãyõyinAlƙur'ãni ne da Littãfi mai bayyanawa |