Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 20 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿وَفَٰكِهَةٖ مِّمَّا يَتَخَيَّرُونَ ﴾
[الوَاقِعة: 20]
﴿وفاكهة مما يتخيرون﴾ [الوَاقِعة: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Da wasu 'ya'yan itacen marmari daga irin waɗanda suke zaɓe |
Abubakar Mahmoud Gumi Da wasu 'ya'yan itacen marmari daga irin waɗanda suke zaɓe |
Abubakar Mahmoud Gumi Da wasu 'ya'yan itãcen marmari daga irin waɗanda suke zãɓe |