Quran with Hausa translation - Surah ‘Abasa ayat 16 - عَبَسَ - Page - Juz 30
﴿كِرَامِۭ بَرَرَةٖ ﴾
[عَبَسَ: 16]
﴿كرام بررة﴾ [عَبَسَ: 16]
| Abubakar Mahmood Jummi Masu daraja, masu ɗa'a ga Allah |
| Abubakar Mahmoud Gumi Masu daraja, masu ɗa'a ga Allah |
| Abubakar Mahmoud Gumi Mãsu daraja, mãsu ɗã'a ga Allah |