القرآن باللغة الهوسا - سورة قريش مترجمة إلى اللغة الهوسا، Surah Quraysh in Hausa. نوفر ترجمة دقيقة سورة قريش باللغة الهوسا - Hausa, الآيات 4 - رقم السورة 106 - الصفحة 602.

| لِإِيلَافِ قُرَيْشٍ (1) Sabõda sãbon kuraishawa | 
| إِيلَافِهِمْ رِحْلَةَ الشِّتَاءِ وَالصَّيْفِ (2) Sãbon su na tafiyar hunturu da ta bazara | 
| فَلْيَعْبُدُوا رَبَّ هَٰذَا الْبَيْتِ (3) Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah) | 
| الَّذِي أَطْعَمَهُم مِّن جُوعٍ وَآمَنَهُم مِّنْ خَوْفٍ (4) wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro |