القرآن باللغة الهوسا - سورة الفلق مترجمة إلى اللغة الهوسا، Surah Falaq in Hausa. نوفر ترجمة دقيقة سورة الفلق باللغة الهوسا - Hausa, الآيات 5 - رقم السورة 113 - الصفحة 604.

| قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِ (1) Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya | 
| مِن شَرِّ مَا خَلَقَ (2) Daga sharrin abin da Ya halitta | 
| وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ (3) Da sharrin dare, idan ya yi duhu | 
| وَمِن شَرِّ النَّفَّاثَاتِ فِي الْعُقَدِ (4) Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin kuduri | 
| وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ (5) Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada |