Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 56 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَٱذۡكُرۡ فِي ٱلۡكِتَٰبِ إِدۡرِيسَۚ إِنَّهُۥ كَانَ صِدِّيقٗا نَّبِيّٗا ﴾
[مَريَم: 56]
﴿واذكر في الكتاب إدريس إنه كان صديقا نبيا﴾ [مَريَم: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ambaci Idrisa a cikin Littafi. Lalle shi, ya kasance mai yawan gaskatawa, Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci Idrisa a cikin Littafi. Lalle shi, ya kasance mai yawan gaskatawa, Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci Idrĩsa a cikin Littãfi. Lalle shi, ya kasance mai yawan gaskatãwa, Annabi |