Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 55 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَكَانَ يَأۡمُرُ أَهۡلَهُۥ بِٱلصَّلَوٰةِ وَٱلزَّكَوٰةِ وَكَانَ عِندَ رَبِّهِۦ مَرۡضِيّٗا ﴾
[مَريَم: 55]
﴿وكان يأمر أهله بالصلاة والزكاة وكان عند ربه مرضيا﴾ [مَريَم: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya kasance yana umurnin mutanens *da salla da zakka. Kuma ya kasance yardajje a wurin Ubangijinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya kasance yana umurnin mutanens da salla da zakka. Kuma ya kasance yardajje a wurin Ubangijinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yã kasance yanã umurnin mutãnens da salla da zakka. Kuma yã kasance yardajje a wurin Ubangijinsa |