Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 121 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةٗۖ وَمَا كَانَ أَكۡثَرُهُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾ 
[الشعراء: 121]
﴿إن في ذلك لآية وما كان أكثرهم مؤمنين﴾ [الشعراء: 121]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne a cikin wannan akwai aya, kuma mafi yawansu, ba su kasance masu imani ba | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne a cikin wannan akwai aya, kuma mafi yawansu, ba su kasance masu imani ba | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne a cikin wannan akwai ãyã, kuma mafi yawansu, ba su kasance mãsu ĩmãni ba |