Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 226 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿وَأَنَّهُمۡ يَقُولُونَ مَا لَا يَفۡعَلُونَ ﴾
[الشعراء: 226]
﴿وأنهم يقولون ما لا يفعلون﴾ [الشعراء: 226]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, su, suna faɗin abin da ba su aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, su, suna faɗin abin da ba su aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, sũ, sunã faɗin abin da bã su aikatãwa |