Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 26 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ رَبُّ ٱلۡعَرۡشِ ٱلۡعَظِيمِ۩ ﴾
[النَّمل: 26]
﴿الله لا إله إلا هو رب العرش العظيم﴾ [النَّمل: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Allah babu abin bautawa face shi Ubangijin* Al'arshi, mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah babu abin bautawa face shi Ubangijin Al'arshi, mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah bãbu abin bautãwa fãce shĩ Ubangijin Al'arshi, mai girma |