Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 27 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿۞ قَالَ سَنَنظُرُ أَصَدَقۡتَ أَمۡ كُنتَ مِنَ ٱلۡكَٰذِبِينَ ﴾
[النَّمل: 27]
﴿قال سننظر أصدقت أم كنت من الكاذبين﴾ [النَّمل: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Za mu duba shin ka yi gaskiya ne, ko kuwa ka kasance daga maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Za mu duba shin ka yi gaskiya ne, ko kuwa ka kasance daga maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Za mu dũba shin kã yi gaskiya ne, kõ kuwa kã kasance daga maƙaryata |