Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 41 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱذۡكُرُواْ ٱللَّهَ ذِكۡرٗا كَثِيرٗا ﴾
[الأحزَاب: 41]
﴿ياأيها الذين آمنوا اذكروا الله ذكرا كثيرا﴾ [الأحزَاب: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku ambaci Allah, ambata mai yawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku ambaci Allah, ambata mai yawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku ambaci Allah, ambata mai yawa |