Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 40 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿مَّا كَانَ مُحَمَّدٌ أَبَآ أَحَدٖ مِّن رِّجَالِكُمۡ وَلَٰكِن رَّسُولَ ٱللَّهِ وَخَاتَمَ ٱلنَّبِيِّـۧنَۗ وَكَانَ ٱللَّهُ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمٗا ﴾
[الأحزَاب: 40]
﴿ما كان محمد أبا أحد من رجالكم ولكن رسول الله وخاتم النبيين﴾ [الأحزَاب: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Muhammadu bai kasance uban kowa ba daga mazanku, kuma amma shi ya kasance Manzon Allah kuma cikon Annabawa. Kuma Allah Ya kasance Masani ga kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Muhammadu bai kasance uban kowa ba daga mazanku, kuma amma shi ya kasance Manzon Allah kuma cikon Annabawa. Kuma Allah Ya kasance Masani ga kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Muhammadu bai kasance uban kõwa ba daga mazanku, kuma amma shĩ yã kasance Manzon Allah kuma cikon Annabãwa. Kuma Allah Ya kasance Masani ga kõme |