Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 1 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿وَٱلصَّٰٓفَّٰتِ صَفّٗا ﴾
[الصَّافَات: 1]
﴿والصافات صفا﴾ [الصَّافَات: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Ina rantsuwa da masu yin sahu-sahu (a cikin salla ko yaƙi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ina rantsuwa da masu yin sahu-sahu (a cikin salla ko yaƙi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Inã rantsuwa da mãsu yin sahu-sahu (a cikin salla kõ yãƙi) |