Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 6 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَكَمۡ أَرۡسَلۡنَا مِن نَّبِيّٖ فِي ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾
[الزُّخرُف: 6]
﴿وكم أرسلنا من نبي في الأولين﴾ [الزُّخرُف: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Alhali kuwa sau nawa Muka *aika wani Annabi a cikin mutanen farko |
Abubakar Mahmoud Gumi Alhali kuwa sau nawa Muka aika wani Annabi a cikin mutanen farko |
Abubakar Mahmoud Gumi Alhãli kuwa sau nawa Muka aika wani Annabi a cikin mutãnen fãrko |