Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 7 - الذَّاريَات - Page - Juz 26
﴿وَٱلسَّمَآءِ ذَاتِ ٱلۡحُبُكِ ﴾
[الذَّاريَات: 7]
﴿والسماء ذات الحبك﴾ [الذَّاريَات: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Ina rantsuwa da sama ma'abuciyar hanyoyi (na tafiyar taurari da sautin rediyo) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ina rantsuwa da sama ma'abuciyar hanyoyi (na tafiyar taurari da sautin rediyo) |
Abubakar Mahmoud Gumi Inã rantsuwa da samã ma'abũciyar hanyõyi (na tafiyar taurãri da sautin rediyo) |