Quran with Hausa translation - Surah An-Najm ayat 46 - النَّجم - Page - Juz 27
﴿مِن نُّطۡفَةٍ إِذَا تُمۡنَىٰ ﴾
[النَّجم: 46]
﴿من نطفة إذا تمنى﴾ [النَّجم: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Daga wani ɗigon ruwa guda a lokacin da ake jefa shi a cikin mahaifa |
Abubakar Mahmoud Gumi Daga wani ɗigon ruwa guda a lokacin da ake jefa shi a cikin mahaifa |
Abubakar Mahmoud Gumi Daga wani ɗigon ruwa guda a lõkacin da ake jẽfa shi a cikin mahaifa |