Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 22 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿وَلَقَدۡ يَسَّرۡنَا ٱلۡقُرۡءَانَ لِلذِّكۡرِ فَهَلۡ مِن مُّدَّكِرٖ ﴾
[القَمَر: 22]
﴿ولقد يسرنا القرآن للذكر فهل من مدكر﴾ [القَمَر: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa Mun sauƙaƙe Alƙur'ani, domin tunawa. To, shin, akwai mai tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa Mun sauƙaƙe Alƙur'ani, domin tunawa. To, shin, akwai mai tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa Mun sauƙaƙe Alƙur'ani, dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa |