Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 24 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿وَٱلَّذِينَ فِيٓ أَمۡوَٰلِهِمۡ حَقّٞ مَّعۡلُومٞ ﴾
[المَعَارج: 24]
﴿والذين في أموالهم حق معلوم﴾ [المَعَارج: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda a cikin dukiyarsu, akwai wani haƙƙi sananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda a cikin dukiyarsu, akwai wani haƙƙi sananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda a cikin dũkiyarsu, akwai wani haƙƙi sananne |