Quran with Hausa translation - Surah Al-Mursalat ayat 18 - المُرسَلات - Page - Juz 29
﴿كَذَٰلِكَ نَفۡعَلُ بِٱلۡمُجۡرِمِينَ ﴾
[المُرسَلات: 18]
﴿كذلك نفعل بالمجرمين﴾ [المُرسَلات: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Haka nan, Muke aikatawa da masu yin laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Haka nan, Muke aikatawa da masu yin laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Haka nan, Muke aikatãwa da mãsu yin laifi |