Quran with Hausa translation - Surah An-Naba’ ayat 28 - النَّبَإ - Page - Juz 30
﴿وَكَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَا كِذَّابٗا ﴾
[النَّبَإ: 28]
﴿وكذبوا بآياتنا كذابا﴾ [النَّبَإ: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma, suka ƙaryata game da ayoyin Mu, ƙaryatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma, suka ƙaryata game da ayoyinMu, ƙaryatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma, suka ƙaryata game da ãyõyinMu, ƙaryatãwa |