Quran with Hausa translation - Surah An-Naba’ ayat 29 - النَّبَإ - Page - Juz 30
﴿وَكُلَّ شَيۡءٍ أَحۡصَيۡنَٰهُ كِتَٰبٗا ﴾
[النَّبَإ: 29]
﴿وكل شيء أحصيناه كتابا﴾ [النَّبَإ: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Alhali, kowane abu Mun ƙididdige shi, a rubuce |
Abubakar Mahmoud Gumi Alhali, kowane abu Mun ƙididdige shi, a rubuce |
Abubakar Mahmoud Gumi Alhãli, kõwane abu Mun ƙididdigẽ shi, a rubũce |