Quran with Hausa translation - Surah At-Takwir ayat 27 - التَّكوير - Page - Juz 30
﴿إِنۡ هُوَ إِلَّا ذِكۡرٞ لِّلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[التَّكوير: 27]
﴿إن هو إلا ذكر للعالمين﴾ [التَّكوير: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne shi (Alƙur'ani), ba kome ba ne face gargaɗi ga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne shi (Alƙur'ani), ba kome ba ne face gargaɗi ga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne shi (Alƙur'ãni), bã kõme ba ne fãce gargaɗi ga talikai |