Quran with Hausa translation - Surah AT-Tariq ayat 5 - الطَّارق - Page - Juz 30
﴿فَلۡيَنظُرِ ٱلۡإِنسَٰنُ مِمَّ خُلِقَ ﴾
[الطَّارق: 5]
﴿فلينظر الإنسان مم خلق﴾ [الطَّارق: 5]
Abubakar Mahmood Jummi To, mutum ya duba, daga me aka halitta shi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, mutum ya duba, daga me aka halitta shi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, mutum ya dũba, daga mẽ aka halittã shi |