Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 1 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿الٓرۚ تِلۡكَ ءَايَٰتُ ٱلۡكِتَٰبِ وَقُرۡءَانٖ مُّبِينٖ ﴾
[الحِجر: 1]
﴿الر تلك آيات الكتاب وقرآن مبين﴾ [الحِجر: 1]
Abubakar Mahmood Jummi L.R. Waɗan can ayoyin littafi ne da abin karantawa mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi L.R. Waɗancan ayoyin littafi ne da abin karantawa mai bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi L̃.R. Waɗancan ãyoyin littãfi ne da abin karantãwa mai bayyanãwa |