Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 53 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَوَهَبۡنَا لَهُۥ مِن رَّحۡمَتِنَآ أَخَاهُ هَٰرُونَ نَبِيّٗا ﴾
[مَريَم: 53]
﴿ووهبنا له من رحمتنا أخاه هارون نبيا﴾ [مَريَم: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka yi masa kyauta daga Rahamar Mu da ɗan'uwan sa Haruna, ya zama Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka yi masa kyauta daga RahamarMu da ɗan'uwansa Haruna, ya zama Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka yi masa kyauta daga RahamarMu da ɗan'uwansa Hãrũna, ya zama Annabi |