Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 54 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَٱذۡكُرۡ فِي ٱلۡكِتَٰبِ إِسۡمَٰعِيلَۚ إِنَّهُۥ كَانَ صَادِقَ ٱلۡوَعۡدِ وَكَانَ رَسُولٗا نَّبِيّٗا ﴾
[مَريَم: 54]
﴿واذكر في الكتاب إسماعيل إنه كان صادق الوعد وكان رسولا نبيا﴾ [مَريَم: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ambaci Isma'ila a cikin Littafi. Lalle shi, ya kasance mai gaskiyar alkawari, kuma ya kasance Manzo, Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci Isma'ila a cikin Littafi. Lalle shi, ya kasance mai gaskiyar alkawari, kuma ya kasance Manzo, Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci Ismã'ila a cikin Littãfi. Lalle shi, yã kasance mai gaskiyar alkawari, kuma yã kasance Manzo, Annabi |