Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 67 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَٱلَّذِينَ إِذَآ أَنفَقُواْ لَمۡ يُسۡرِفُواْ وَلَمۡ يَقۡتُرُواْ وَكَانَ بَيۡنَ ذَٰلِكَ قَوَامٗا ﴾
[الفُرقَان: 67]
﴿والذين إذا أنفقوا لم يسرفوا ولم يقتروا وكان بين ذلك قواما﴾ [الفُرقَان: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suke idan sun ciyar, ba su yin ɓarna, kuma ba su yin ƙwauro, kuma (ciyarwarsu) sai ta kasance a tsakanin wancan da tsakaitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke idan sun ciyar, ba su yin ɓarna, kuma ba su yin ƙwauro, kuma (ciyarwarsu) sai ta kasance a tsakanin wancan da tsakaitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke idan sun ciyar, bã su yin ɓarna, kuma bã su yin ƙwauro, kuma (ciyarwarsu) sai ta kasance a tsakãnin wancan da tsakaitãwa |