Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 170 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿فَنَجَّيۡنَٰهُ وَأَهۡلَهُۥٓ أَجۡمَعِينَ ﴾
[الشعراء: 170]
﴿فنجيناه وأهله أجمعين﴾ [الشعراء: 170]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka Muka tsirar da shi, Shi da mutanensa gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka Muka tsirar da shi, Shi da mutanensa gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka Muka tsĩrar da shi, Shi da mutãnensa gabã ɗaya |